Labarai, NNPP Sanata Kawu Sumaila ya bayar da tallafi a makarantu da asibitocin Kano ta kudu Posted onOctober 21, 2024October 21, 2024 Sanata Kawu Sumaila ya bayar da tallafin Kujerun Makaranta Sama da 3,000 da gadon kwanciyar marasa lafiya a asibiti guda 1,000. Alfijir labarai ta rawaito …