
Kamfanin Man Fetur na Ƙasa NNPCL ya kara rage farashin litar Man Fetur a kowace lita. Ana sayar da man dai a baya kan N1,020, …
Kamfanin Man Fetur na Ƙasa NNPCL ya kara rage farashin litar Man Fetur a kowace lita. Ana sayar da man dai a baya kan N1,020, …
Mu Shugabannin Jam’iyya na NNPP mazabar Dan maliki, muna amfani dawannan dama, domin sanar da al-ummar wannan mazaba da Karamar Hukuma da Jaha baki daya …
Daga Rabi’u Usman Ana tsaka da yanke hukunci a babbar kotun jiha mai lamba 4 karkashin jagorancin mai Shari’a Usman na Abba a ranar juma …
Sanata Kawu Sumaila ya bayar da tallafin Kujerun Makaranta Sama da 3,000 da gadon kwanciyar marasa lafiya a asibiti guda 1,000. Alfijir labarai ta rawaito …
Daga Aminu Bala Madobi Jam’iyyar NNPP dake mulkin jihar kano ta dare gida biyu, sakamakon bullar wani tsagi dake da’awar su ne halastattun shugabannin jam’iyyar …
Daga Aminu Bala Madobi Jam’iyyar NNPP ta dakatar da sakataren gwamnatin jihar Kano, Dakta Abdullahi Baffa Bichi, da kwamishinan ma’aikatar sufuri, Muhammad Diggol Alfijir labarai …
Babban kamfanin man fetur na Najeriya NNPCL ya fara dakon mai daga matatar mai ta Dangote dake birnin Legas. Alfijir Labarai ta rawaito NNPCL ɗin …
Jam’iyyar dai ta fitar da sunayen ‘Yan Takarar a ƙananan Hukumomin 38, a inda sauran guda shida kuma suka yi layar zana. Alfijir Labarai ta …
Amb. Imam Yusuf wanda aka fi sani da Oga Boye ya Ajiye mukaminsa na mai baiwa gwamnan jihar kano shawara kan harkokin matasa. Alfijir labarai …
Rushe Masarautun Kano: Ba A Kyauta Mana Ba —Kabiru Rurum Alfijir labarai ta ruwaito jam’iyyar NNPP ta mayar da martani ga mambanta a Majalisar Wakilai, …
Jam’iyyar New Nigeria Peoples Party NNPP ta ce Gwamna Abbah Yusuf na Jihar Kano zai ci gaba da kasancewa a dakace har zuwa watan Disamban …
Kungiyoyin farar hula arba’in da biyar (CSOs) a karkashin tutar Justice for All (JA) sun Buƙaci hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa …
Lauya Abba Hikima Fagge ya dan gwagwarmayar tsage gaskiya komai sa cinta ya magantu kan mikamin da gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya tura sunan …
Shugaban Karamar hukumar Nasarawa Auwal Lawan Shu’aibu wanda aka fi sani da aranposu ya bayyana ficewar sa daga jam’iyyar APC zuwa NNPP mai mulkin jihar …
Jam’iyyar New Nigeria People’s Party (NNPP) ta yaba wa Kotun Koli bisa jajircewarta wajen tabbatar da adalci da adalci wajen tabbatar da zaben Gwamna Abba …
Jam’iyyar adawa ta NNPP a Najeriya ta ce hana ta kwace mata zaben da ta ci a jihar Kano, zai iya janyo tashin hankalin da …
Jam’iyyar adawa ta NNPP a Najeriya ta nuna aniyarta ta shiga jam’iyyar haɗaka da sauran jam’iyyun adawa kamar yadda Atiku Abubakar ya nema a makon …
Jam’iyyar NNPP ta yi kakkausar suka kan wani shiri da shugaban jam’iyyar APC na kasa kuma tsohon gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ta bankado …
Kotun daukaka Kara ta Tabbatar da Barr. Mohamed Hassan na Jam’yyar NNPP a Matsayin Danmajalisar Tarayya na Dawakin Kudu/Warawa. Hakazalika Kotun Daukaka Kara Ta Tabbatar …