Gwamnatin Tarayya, jihohi da ƙananan hukumomin Nijeriya Sun Raba Naira tiriliyan 1.2 A Agusta – FAAC
An raba kuɗin ne tsakanin gwamnatin tarayya da jihohi da ƙananan hukumomi. Alfijir Labarai Kwamitin gwamnatin tarayya da ke rabon arziƙin ƙasa wato FAAC, ya …