
Daga Aminu Bala Madobi Tigran Gambaryan, shugaban rukunin kamfanin kudi na crypto Binance, wanda aka tsare a Najeriya na tsawon watanni, ya bayyana sunayen wasu …
Daga Aminu Bala Madobi Tigran Gambaryan, shugaban rukunin kamfanin kudi na crypto Binance, wanda aka tsare a Najeriya na tsawon watanni, ya bayyana sunayen wasu …
Daga Aminu Bala Madobi Fitaccen mai bincike kuma mai fafutukar kare haƙƙin bil’adama a ɗan asalin Najeriya, mazaunin kasar Ingila, Dr. Idris Ahmed ya bayyana …
Daga Aminu Bala Madobi Gabanin Zaben 2027 dake karatowa, Tsohon gwamnan Jihar Ribas, Rotimi Amaechi, ya bukaci ‘yan Najeriya da su kare kuri’unsu tare da …
Daga Aminu Bala Madobi Ministan Harkokin Bada Agajin gaggawa da Rage Radadin Talauci, Nentawe Yilwatda, ya ce wasu ‘yan siyasa na kokarin yin tasiri kan …
An Gudanar da Taro na Musamman Don Kare Dimokuradiyyar Najeriya: Atiku, Peter Obi, El-Rufai, Amaechi da Sauransu Sun halarci Taron A yayin Taron Atiku Abubakar …
Tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya roki ‘yan Najeriya da su ci gaba da kasancewa masu saka ran gyaruwar ƙasar a yayin da ake fuskantar …
Cikin Hirarsa da BBC ministan yaɗa labaran ƙasar, Mohammed Idris ya ce Najeriya ba ta taɓa ƙulla wata alaƙar soji da Faransa ko wata ƙasa …
Gwamnan Jihar Oyo, Seyi Makinde, ya bayyana cewa gwamnoni 36 na jihohin kasar nan sun nemi a kara tattaunawa kan kudirorin gyaran haraji na Shugaba …
Gwamnatin tarayya ta ayyana ranakun Laraba 25, da Alhamis 26 ga Disamba, 2024, da kuma Laraba 1 ga Janairu, 2025 a matsayin ranakun hutu don …
Tsohon Shugaban Kasa, Olusegun Obasanjo, ya jaddada cewa yaki da cin hanci da rashawa a Najeriya zai samu nasara ne idan aka fara daukar mataki …
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta hannun Hukumar Kula da Harkokin Jiragen Sama, NCAA ta bayyana aniyarta na daukar matakin ladabtarwa kan kamfanonin jiragen sama da ke …
Gwamnatin Najeriya ta dauko malamai 313 da ƙarin wasu fastoci domin yiwa Najeriya addu’a har tsawon mako guda a Abuja Uwargidan Shugaban ƙasa Oluremi Tinubu …
Tsohon shugaban Hukumar Zaɓe ta kasa, farfesa Attahiru Jega ya gargaɗi gwamnatin Nijeriya da ta kauce wa karɓar shawarwari daga Bankin Duniya da Hukumar Bada …
Shugaba kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi jawabi ga ‘yan Nijeriya a wani ɓangare na bikin ranar 1 ga Oktoba ta samun ‘yancin kan ƙasa, …
An raba kuɗin ne tsakanin gwamnatin tarayya da jihohi da ƙananan hukumomi. Alfijir Labarai Kwamitin gwamnatin tarayya da ke rabon arziƙin ƙasa wato FAAC, ya …
Wasu jami’an Hukumar Kwastam ta Ƙasa (NCS) da na Hukumar Shige da Fice ta Ƙasa (NIS) da aka tura kan iyakokin Najeriya sun koka da …
Aƙalla sojojin Najeriya 195 sun mika takardun ajiye aiki domin ƙashin kansu ga Rundunar Sojin Najeriya. Alfijir Labarai ta rawaito sojin Ƙasa ta Najeriya ba …
Mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashim Shettima, ya yi kira da a hada karfi da karfe tsakanin manyan masu rike da mukaman gwamnati a kowane mataki …
Wannan na kunshe ne cikin wata sanarwa da Kungiyar ta fitar sakamakon sanarwar data fito na Kara farashin mai da kamfanin Samar da man fetur …