Labarai, NLC Mun Dakatar Da Zanga-Zanga Bayan Da Tinubu Ya Tabbatar Da Karin Albashi Posted onAugust 2, 2023August 2, 2023 NLC da TUC sun sanar da cewa za su tsagaita da zanga-zanga domin su ba gwamnati damar cika alkawuran da ta daukar wa ’yan Najeriya. …