Labarai, Tsaro Ƴan Nijeriya su kare kan su domin gwamnati kaɗai ba za ta iya ba – Amma fa In ji TY Danjuma Posted onApril 20, 2025April 20, 2025 Theophilus Danjuma, tsohon ministan tsaro, ya bukaci ƴan Najeriya da su dauki nauyin kare kan su a yanayin rashin tsaro da ke addabar ƙasar. Da …