
Karamin Ministan Tsaron Najeriya, Dr. Bello Muhammed Matawalle, ya yi Allah-wadai da abin da ya bayyana a matsayin maganganu marasa hankali da kuma tunzura tashin …
Karamin Ministan Tsaron Najeriya, Dr. Bello Muhammed Matawalle, ya yi Allah-wadai da abin da ya bayyana a matsayin maganganu marasa hankali da kuma tunzura tashin …
Yanzu haka rundunar yan sandan jahar Kano tayi holan Bama-Baman da tace ta kama, hadi da wadanda ake zargin zasu tayar dasu, Ciki Wadanda ta …
Gwamnatin Jihar Kano ta zargi ƴasanda da kokarin hana taron addini na na dariƙar Tijjaniyya na shekara-shekara a jihar, inda ta ƙaryata cewa akwai barazanar …
Rundunar sojojin Najeriya ta ce ta kai farmaki a wata maɓoyar fitaccen sarkin ƴan ta’addan nan, Bello Turji, inda su ka lalata masa wurin ajiyar …
Dsga Rabi’u Usman Rundunar yan sintiri ta vigilantee a jihar kano ta bayyana yanda suka gudanar da aikace aikacen shekarar 2024 da muke bankwana da …
Daga Aminu Bala Madobi Babban Sufeton ‘Yan Sandan Nijeriya, Kayode Egbetokun, ya umurci a janye jami’an yan sanda cikin gaggawa da aka tura don rufe …
Jaridar Alfijir labarai ta rawaito cewa, a kokarin tabbatar da tsaron lafiya da dukiyoyi, Hukumomi da masana tsaro sun yi kira ga jama’a da su …
Daga Aminu Bala Madobi Karamin ministan tsaro Dr. Bello Matawalle ya bayyana bacin ransa kan yadda ‘yan ta’adda da ‘yan bindiga ke cin karensu ba …
Babbar daraktar Ƙungiyar Kasuwanci ta Duniya (WTO), Ngozi Okonjo-Iweala, ta zargi wasu ‘yan siyasar Najeriya da siyasantar da matsalar tsaro da ƙasar ke fuskanta. Alfijir …
Mai alfarma Sarkin Musulmi, Sa’ad Abubakar III, ya jaddada cewa matsalar rashin tsaro da ta dade a yankin Arewa ya zama dole a yi nazari …
Sheikh Dr. Ahmad Gumi, ya ce ya tattauna da jami’an tsaron Najeriya da suka gayyace shi kan harkokin da suka shafi tsaro. Alfijir labarai ta …
A ƙalla ‘yan bindiga, ɓarayin daji da tsageru 97 ne Babban Ofishin Tsaro da ke Abuja ya bayyana a matsayin waɗanda yake nema ruwa a …
Sheikh Jingir ya bukaci a dawo da tallafin mai tare da soke duk tsare-tsaren gwamnati da suka haifar da koma-bayan tattalin arziki da sauran matsaloli …
Sufeto-Janar na ‘yan sanda (I-G), Mista Kayode Egbetokun ya bayar da umarnin a kara tura jami’ai a kan babbar hanyar Abuja zuwa Kaduna sakamakon karuwar …
Bola Tinubu ya gargaɗe su cewa gwamnatinsa ba zata ɗauki gazawa ba, dole su samu nasara. Alfijir labarai ta rawaito Shugaba Tinubu ya bukaci shugabannin …
Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta kaddamar da wata runduna ta musamman da za ta yi yaki da batagari da ke kashe-kashen rayuka da dukiyoyin jama’a …
Yayin wasu mabanbantan samame da Jami’an Rundunar Vigilantin Jihar Kano suka gudanar, sunyi Nasarar ƙwato wasu shanu da aka sace kimanin 60. Alfijir labarai ta …
Gwamnatin taraiya ta ce ta fahimci matsalar tsaro da ke addabar kasar nan, ta kuma yi alkawarin kawo karshen ta kafin karshen 2024. Alfijir labarai …
Hantar Daba, ɗaya daga cikin riƙaƙƙun ‘yan daba a jihar Kano, ya miƙa kansa ga rundunar ƴansanda a jihar. Alfijir labarai ta raqaito cewar ‘yan …