Labarai, Tiktok Manhajar TikTok ta goge bidiyo miliyan 2.1 a ƙasar Najeriya Posted onOctober 16, 2024October 16, 2024 Shafin TikTok ya ce ya goge bidiyoyi sama da miliyan 2.1 a Najeriya a cikin wata shida na farkon 2024 saboda saɓa ƙa’idojinsu. Alfijir labarai …