Kotu, Labarai Kotu ta umarci DSS ta miƙa wa ’yan sanda jami’inta kan zargin sace Walida Posted onApril 29, 2026April 29, 2026 Babbar Kotun Tarayya da ke Dutse a Jihar Jigawa ta umarci Hukumar Tsaro ta Farin Kaya (DSS), da ta saki matashiyar nan Walida Abdulhadi tare …