Abuja, Labarai ’Yan sanda na neman ’yan bola-jari ruwa a jallo a Abuja Posted onFebruary 10, 2025February 10, 2025 Daga Aisha Salisu Ishaq Hukumar Babban Birnin Tarayya ta haramta sana’ar bola-jari a faɗin birnin. ’Yan sanda a Babban Birnin Tarayya Abuja sun buƙaci al’umma …