Kano, Labarai Labari Mai Dadi: Gwamna Yusuf Ya Kammala Biyan Bashin N32bn Na Garatuti Da Tallafin Iyalan Mamata Posted onApril 9, 2026April 9, 2026 Daga Aminu Bala Madobi Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya biya ragowar Naira biliyan 32 daga cikin bashin Naira biliyan 48 da ya gada …