Labarai, Nijeriya Na daina jin Tausayin Ƴan Najeriya domin Su Suka Janyowa Kansu- In Ji Sule Lamido Posted onFebruary 18, 2025February 18, 2025 Tsohon Gwamnan Jihar Jigawa Suke Lamido A Hirar da akayi dashi A BBC Hausa ya bayyana cewa yan Najeriya sune suka jefa kansu cikin halin …