Abba Gida Gida, Labarai Gwamnan Kano ya biya diyyar Miliyan 642 ga al’umar da zaizayar kasa ta shafa Posted onMay 9, 2025May 9, 2025 Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya biya diyyar Naira miliyan 642 ga al’umar da zaizayar kasa ta shafa a yankin Bulbula da Gayawa dake Karamar …