Labarai, Tsaro Zargin Juyin Mulki: Hukumomin Tsaro Sun Tsare Sheikh Sani Abdulkadir Zariya Don Cigaba Da Bincike Posted onFebruary 19, 2026February 19, 2026 Hukumar Leƙen Asiri ta Soji (DIA) ta miƙa Malamin addinin Musulunci, Sheikh Sani Abdulkadir Zariya, hannun Hukumar Farin Kaya (DSS), domin ci gaba da bincike …