Al amuran Yau Da Kullum, Labarai BUƊADDIYAR WASIƘA GA MASU GIDAJEN REDIYO, JAGORORI, DA ’YAN JARIDA A KANO Posted onFebruary 8, 2026February 8, 2026 Assalamu alaikum warahmatullah wabarakatuhuWannan wasiƙa ba ta zuwa da zagi, ba ta zuwa da tayar da hankali, kuma ba ta zuwa da nufin nuna yatsa …