Kano, Labarai Alhamdulillah Buri ya cika: Kasar Saudiyya ta amince da a binne Alhaji Aminu Alhassan Dantata a Madinah. Posted onJune 29, 2025June 29, 2025 Wani jikan sa, Sanusi Dantata ne ya bayyana hakan a shafinsa na X, inda ya ce tuni shirye-shirye sun yi nisa wajen binne shi. A …