Wata Sabuwa! Gwamnatin Kano Na Shirin Rushe Gidan Sarki Na Nasarawa

Screenshot 20240620 232248 Chrome

Bayan umarnin da gwamnatin jihar ta bayar na fitar da Sarki Aminu Ado Bayero daga gidan Sarauta na Nasarawa ga kwamishinan ƴan sanda na jihar,  ta kuma shirya tsaf domin rushe gidan don yin wasu gyare-gyare a gidan kamar yadda ta ambata.

Alfijir labarai ta ruwaito hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da kwamishinan ma’aikatar shari’a na jihar Kano, Barista Haruna Isa Dederi, a wani taron manema labarai da ya gudana a daren alhamis din nan a fadar gwamnatin jihar Kano.

wannan na zuwa ne bayan wata babbar kotu ta ce rushe sarakunan jihar biyar da majalisar jihar tayi baya kan ka Ida, don haka ta dawo da sarakunan, kuma kowa ya tsaya cak.

Nasara Radio

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇

https://chat.whatsapp.com/ELQRQyq1zGn7zpAVP8DwNj

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *