Sheikh Daurawa, ya sanar da saukar tasa daga mukamin a wani gajeren faifan bidiyo da ya wallafa a shafin sa na Facebook.
Alfijir labarai ta rawaito Ya bayyana cewa jiya a Kaduna ya ji jawabin Gwamnan Kano kan aikin da suke yi, wanda hakan ka iya kawo tasgaro a kokarinsu na farfado da kyawawan dabi’u a tsakanin matasan matasa.
Daga nan sai ya godewa Gwamnan bisa wannan damar da ya ba shi tare da yi masa fatan alkairi
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H3iC9eVfJI012LJzvCQn5V