Yadda Da Kudaden Waje Suke Kaiwa Da Komowa A kasuwar Canji A Yau Juma a

📸Facebook

  Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa 

Dollar zuwa Naira

Siya = 1159 / Siyarwa = 1163

Pounds zuwa Naira

Siya = 1455 / Siyarwa = 1470

Yuro zuwa Naira

Siye = 1255 / Siyarwa = 1275

Riyals zuwa Naira

Siye = 300 / Siyarwa = 316

CFA Zuwa Naira

Siya = 1735 / Siyarwa = 1750

Yan Zuwa Naira

Siye = 125 / Siyarwa = 135  

UAE Durham Zuwa Naira

Siye = 290 / Siyarwa = 310

Domin Samun sauran shirye shiryenmu,
Wannan shine yadda take kasance a kasuwar Canjin kudi (Shinku) a yau a Kasuwar Wapa kano

Karku manta da Cewar a kowane lokacin farashin na iya hawa ko Sauka a Kasuwar 

Don Neman Karin bayani A Kira

         08028404926

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai 👇

https://chat.whatsapp.com/K8z1chFesJeCf99QehWJPo

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *