Daga Auwalu Tahamu Zarewa
Yadda take kasancewa a Kasuwar Hatsi ta Dandume Karamar Hukuma: Dandume LGA dake Jihar Katsina State Najeriya a ranar Laraba 25/03/2026
Ga yadda farashin kayan amfanin gona ya kasance a yau:
FARASHIN HATSI
Farar Masara – ₦28,000 zuwa ₦29,500
Jar Masara – ₦29,000 zuwa ₦31,000
Jar Dawa – ₦27,000 zuwa ₦28,000
Farar Dawa – ₦31,000 zuwa ₦33,000
Gero/Dauro – ₦38,000 zuwa ₦43,000
WAKE
Waken Hausa – ₦78,000 zuwa ₦85,000
Dan Amarya (Oloyin/Iron) – ₦88,000 zuwa ₦92,000
Waken Soya – ₦66,000 zuwa ₦68,000
SHINKAFA
Tsabar Shinkafa – ₦84,000 zuwa ₦100,000
Shinkafa Samfarera – ₦35,000 zuwa ₦40,000
KAYAN MIYA
Barkono Danminci – ₦90,000 zuwa ₦130,000
Barkono Zamfara – ₦65,000 zuwa ₦70,000
Barkono Danmiyare – ₦30,000 zuwa ₦35,000
Tumatir Busasshe – ₦45,000 zuwa ₦50,000
Kubewa Busasshe – ₦50,000 zuwa ₦55,000
SAURAN KAYAYYAKI
Kalwa – ₦155,000 zuwa ₦160,000
Kashin Rogo – ₦24,000 zuwa ₦25,000
Alkama – ₦42,000 zuwa ₦70,000
TAKAITACCEN BAYANI
Farashin kayan gona a kasuwar Dandume yana nuna ɗan sauyi gwargwadon yawan kaya da buƙatar kasuwa.
Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835
Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t