Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Tag: Katsina

FB IMG 1775073151878
DSS, Labarai

Nasarun Minallahi: DSS Sun Cafke Wata Matashiya Kan Yiwa ‘Yan Bindiga Safarar Harsashai A Kano

Posted onApril 1, 2026April 1, 2026

Hukumar Tsaron Farin Kaya ta Najeriya (DSS) ta sanar da cafke wata matashiya mai shekaru 25, Nafisa Usman, bisa zargin safarar harsasai ga ‘yan bindiga, …

IMG 184414 19326 1773942264071
Kayan Abinci, Labarai

Yadda Farashin Kayan Abinci Ke Gudana A – Kasuwar Dandume Dake Jihar Katsina

Posted onMarch 26, 2026March 26, 2026

Daga Auwalu Tahamu Zarewa Yadda take kasancewa a Kasuwar Hatsi ta Dandume Karamar Hukuma: Dandume LGA   dake Jihar Katsina State  Najeriya a ranar Laraba 25/03/2026 …

FB IMG 1769793769456
APC, Labarai

Sauya sheƙar Gwamnan Kano zai ƙarfafa haɗin kan Arewa maso Yamma  – In Gwamna Radda

Posted onJanuary 30, 2026January 30, 2026

Gwamnan Jihar Katsina kuma Shugaban ƙungiyar Gwamnonin Arewa maso yamma, Umaru Radda, ya bayyana sauya sheƙar Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, zuwa jam’iyyar APC …

IMG 20260118 WA0204
Katsina, Labarai

Yadda Cincirindon Jama’a Suka Yi Cikar Kwari A Katsina Yayin Mauludin Sheikh Ibrahim Niasse Karo Na 40.

Posted onJanuary 18, 2026January 18, 2026

Fiye da Musulmi miliyan uku daga sassa daban-daban na Najeriya da wasu ƙasashen Afirka ne sukayi tsinke a jihar Katsina domin gudanar da bikin Mauludin …

FB IMG 1763741553371
Katsina, Labarai

Gwamnan Katsina Radda ya bada Umarnin rufe makarantun Jihar nan take

Posted onNovember 21, 2025November 21, 2025

Gwamnan Jihar Umaru Dikko Radda ya bada wannan umarnin ne biyo bayan tabarbarewar tsaro tare darkuwa da Dalibai da ake samu a halin yanzu. A …

FB IMG 1761425996339
Katsina, Labarai

Gwamnan Katsina ya yi sauye-sauye a majalisar zartarwar jihar ya kuma ƙirƙiri sabuwar ma’aikatar kiwon dabbobi

Posted onOctober 25, 2025October 25, 2025

Gwamnan Jihar Katsina, Dikko Umaru Radda, ya sake fasalin majalisar zartarwarsa tare da ƙirƙirar sabuwar Ma’aikatar Harkokin Kiwo domin inganta gudanar da ayyukan gwamnati a …

FB IMG 1710620938451
Katsina, Labarai

Ibtila’i! Ƴan bindiga sun kashe masallata 13 a Katsina

Posted onAugust 19, 2025August 19, 2025

Gwamnatin Jihar Katsina ta tabbatar da cewa ’yan bindiga sun kashe mutane 13 a yayin sallar Asuba ranar Talata, a wani harin ramuwar gayya da …

IMG 223915 06825 1754516370386
Labarai

EFCC Arraigns Five Katsina Revenue Officials, Bank Staff for Alleged N1.2bn Fraud

Posted onAugust 6, 2025August 6, 2025

The Kano Directorate of the Economic and Financial Crimes Commission, EFCC, on Tuesday, August 5, 2025 arraigned  five officials of the Katsina State Board of …

FB IMG 1743593767056
Katsina, Labarai

Gidauniyar Lamidon Katsina ta kammala rabon goron Sallah na gida-gida da ta saba yi duk shekara a garin Tsauri

Posted onApril 2, 2025April 2, 2025

A ranar Talata 01/04/2025, gidauniyar a karkashin jagorancin shugaban ta Dr. Aminu Salisu Tsauri ta kammala rabon goron sallah da ta fara gudanarwa kwanaki ukku …

FB IMG 1743411621844
Ibtila i, Labarai

Ibtila’i! Mutum 9 sun mutu, 11 sun jikkata a hadarin mota a Katsina

Posted onMarch 31, 2025March 31, 2025

Hukumar kiyaye hadurra  ta Kasa (FRSC) ta ce mutum tara sun rasa rayukansu, yayin da wasu 11 suka jikkata a wani hadarin mota da ya …

FB IMG 1742734169156
Katsina, Labarai

Innalillah wa Inna Ilaihi Raji’un. Allah ya yiwa mahaifiyar Gwamnan Katsina rasuwa

Posted onMarch 23, 2025March 23, 2025

Allah ya yi wa mahaifiyar gwamnan jihar Katsina Dikko Radda Hajiya Safara’u Umar Baribari rasuwa bayan fama da doguwar jinya. Daraktan yada labaran fadar gwamnatin …

IMG 20250321 183608
Katsina, Labarai

Labari Mai Dadi: Sojoji sun ceto mutum 84 da ’yan bindiga suka sace a Katsina

Posted onMarch 21, 2025March 21, 2025

Dakarun Sojin Najeriya sun kuɓutar da mutum 84 da ’yan bindiga suka yi garkuwa da su a Ƙaramar Hukumar Kankara a Jihar Katsina. Kwamishinan Tsaro …

IMG 20250314 104945
EFCC, Labarai

Tsalle Ɗaya: An kama mata da mijinta wadanda suke damfara da sunan matar gwamnan Katsina

Posted onMarch 14, 2025March 14, 2025

Mata da mijin na amfani da sunan matar gwamnan Katsina wajen damfara masu canjin kuɗi. Hukumar EFCC ta kama wata mata da mijinta bisa zargin …

FB IMG 1739791542070
Katsina, Labarai

An Kuma! Jirgin yaƙin sojin Najeriya ya sake kashe mutane  6 bisa ‘kuskure’ a Katsina

Posted onFebruary 17, 2025February 17, 2025

Daga A’isha Salisu Ishaq Rahotanni daga jihar Katsina na cewa jirgin yaƙin sojin Najeriya ya kashe mutum shida bisa ‘kuskure’ a lokacin da sojojin ke …

IMG 20250212 WA0213
Katsina, Lafiya

‘Yan Bindiga Da Dama Sun Miƙa Wuya Tare Da Ajiye Makamansu Bayan Shan Gumurzu Da Sojoji A Katsina

Posted onFebruary 12, 2025February 12, 2025

Daga Aminu Bala Madobi Wasu shuwagabannin ‘yan bindiga waɗanda suka addabi yankin Batsari, Safana da Jibia a jihar Katsina, sun miƙa wuya tare da aje …

Kachalla Black
Labarai, Ta addanci

Labari Mai Dadi! Shahararren Dan Ta’adda Kachalla Black Ya Kwanta Dama A Wata Arangama

Posted onSeptember 23, 2024September 23, 2024

Shahararren dan ta’addar nan da ya addabi yankunan Yar tashar sahabi, janyar Dansadau zuwa magami ya bakunci lahira, a daidai lokacin da ya hadu da …

Yaunwa
Kwankwasiyya, Labarai

Labari Mai Dadi: Yadda Kwankwaso ya ɗauki Nauyin Magani Ga Wani Yaro Dake Fama Da Ciwon Yunwa a Katsina

Posted onSeptember 20, 2024September 20, 2024

Tsohon gwamnan jihar Kano, Rabi’u Musa Kwankwaso, ya dauki nauyin jinyar wani yaro mai suna Abubakar Ibrahim, dan shekara 13 da ke fama da cutar …

Sanata Tsauri
Katsina, Labarai

Jam’iyyar PDP Ta Tabbatar Da Dakatar Da Sanata Umaru Tsauri Daga Jam’iyyar daga Mazabar Tsauri A

Posted onSeptember 16, 2024September 16, 2024

Shugaban jam’iyyar PDP Dan Jume Abdussalam kumare ya samu Takardar dakatarwar gada Chairman Na Mazabar Tsauri A Dandume tare Da Sanya Hannun Shugabanin Jam’iyyar PDP …

Screenshot 20240902 130709 Chrome
English, Katsina

JUST IN: Fire Breaks Out At Katsina Government House

Posted onSeptember 2, 2024September 2, 2024

In the early hours of Monday, a fire reportedly broke out at the Katsina State Government House, causing concern among residents and officials. The incident …

FB IMG 1724055919465
Katsina, Labarai

Gidaje 250 Suka Ruguje Sakamakon Mamakon Ruwan Sama A Ƙauyen Natsinta Dake Jibia

Posted onAugust 19, 2024August 19, 2024

Ruwan sama kamar da bakin ƙwarya da aka kwashe kwanaki uku ana yi ba tare da jinkiri ba ya yi tafka ɓarna a ƙauyen Natsinta …

Posts pagination

1 2 ‹
© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab