Yadda Farashin Kayan Abinci Ke Gudana A Kasuwar Potiskum Dake Jihar Yobe a yau Alhamis

IMG 125130 19326 1773921098651

Auwalu Tahamu Zarewa

Yadda take kasancewa a Kasuwar Hatsi ta Potiskum  LGA   dake Jihar Yobe State  Najeriya , kuma alhamdulillah an sami sauƙin farashin kayan sosai yau Alhamis 30 ga Ramadan

FARASHIN KAYAN GONA

Masara 
• ₦31,000 – ₦33,000 

Gero 
• ₦31,000 – ₦34,000 

Dawa Ɗan Lodi 
• ₦23,000 – ₦24,000 

Dawa Kaura 
• ₦24,000 – ₦26,000 

Dawa Kwakwai 
• ₦27,000 – ₦29,000 

WAKE

Farin Wake Misira 
• ₦70,000 – ₦75,000 

Farin Wake Manya 
• ₦70,000 – ₦75,000 

Jan Wake Manya 
• ₦70,000 – ₦80,000 

SAURAN KAYAYYAKI

Shinkafa Shanshera 
• ₦27,000 – ₦28,000 

Zobo (Gurguzu) 
• ₦22,000 – ₦23,000 

Aƙwaro 
• ₦12,000 – ₦13,000 

Gyada 
• ₦115,000 – ₦116,000 

Gangala 
• ₦70,000 – ₦71,000 

BAYANIN KASUWA

A yau, an samu saukar farashi a wasu kayayyaki a kasuwar Potiskum, wanda ya kawo sauƙi ga masu saye. 

Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835

Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇

https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *