Yadda Kudaden Waje Suka Ƙara Tashi Sama A Kasuwar Canjin Kudaden Waje A Yau Juma’a

Alfijr
Alfijr ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke tafiya a yau

1. Dollar zuwa Naira
Siya = 612 / Siyarwa = 620

2. Pounds zuwa Naira 
Siya = 740 / Siyarwa = 755

3. Yuro zuwa Naira 
Siye = 640 / Siyarwa = 667

4. Riyals zuwa Naira
Siye = 160 / Siyarwa = 178

5. CFA Zuwa Naira
Siya = 920 / Siyarwa = 940

6. Yan Zuwa Naira 
Siye = 80 / Siyarwa = 85

Alfijr

Wannan shine yadda take kasance a kasuwar Canjin kudi (Shinku) a yau Juma a a Kasuwar Wapa

Karku manta da Cewar a kowane lokacin farashin zai Iya hawa ko Sauka

Alfijr

08028404926
Don Neman Karin Bayani

Slide Up
x