Yadda Kudaden Waje Suka Ƙara Tashin Gwauron Zabi A Kasuwar Canjin Kudaden Waje A Yau Talata

Alfijr

Alfijr ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke tafiya a yau

1. Dollar zuwa Naira
Siya = 606 / Siyarwa = 614

2. Pounds zuwa Naira 
Siya = 740 / Siyarwa = 755

3. Yuro zuwa Naira 
Siye = 640 / Siyarwa = 665

4. Riyals zuwa Naira
Siye = 160 / Siyarwa = 178

5. CFA Zuwa Naira
Siya = 950 / Siyarwa = 965

6. Yan Zuwa Naira 
Siye = 80 / Siyarwa = 85

Alfijr

Wannan shine yadda take kasance a kasuwar Canjin kudi (Shinku) a yau Talata a Kasuwar Wapa

Karku manta da Cewar a kowane lokacin farashin zai Iya hawa ko Sauka

Alfijr

08028404926
Don Neman Karin Bayani