Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Laraba a Kasuwar Wapa
1. Dollar zuwa Naira
Siya = 910/ Siyarwa = 919
- Pounds zuwa Naira
Siya = 1150 / Siyarwa = 1380
- Yuro zuwa Naira
Siye = 900 / Siyarwa = 980
- Riyals zuwa Naira
Siye = 200 / Siyarwa = 238
- CFA Zuwa Naira
Siya = 1298 / Siyarwa = 1375
- Yan Zuwa Naira
Siye = 100 / Siyarwa = 145
Wannan shine yadda take kasance a kasuwar Canjin kudi (Shinku) a yau Laraba a Kasuwar Wapa kano
Karku manta da Cewar a kowane lokacin farashin na iya hawa ko Sauka a Kasuwar
Don Neman Karin bayani A Kira
08028404926
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
Facebook. Alfijr Labarai
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai
https://chat.whatsapp.com/BW0j8s7exuQ7ojpyCVMtfI