Yadda Kudaden Waje Suke Yi Tashin Gwauron Zabi A kasuwar Canji A Yau Litinin

 Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa

  1. Dollar zuwa Naira

Siya = 1004/ Siyarwa = 1008

Pounds zuwa Naira

Siya = 1250 / Siyarwa = 1260

Yuro zuwa Naira

Siye = 1040 / Siyarwa = 1050

Riyals zuwa Naira

Siye = 265/ Siyarwa = 275

CFA Zuwa Naira

Siya = 1400 / Siyarwa = 1500

Yan Zuwa Naira

Siye = 130/ Siyarwa = 150

Wannan shine yadda take kasance a kasuwar Canjin kudi (Shinku) a yau a Kasuwar Wapa kano

Karku manta da Cewar a kowane lokacin farashin na iya hawa ko Sauka a Kasuwar

Don Neman Karin bayani A Kira

         08028404926

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai 👇

https://chat.whatsapp.com/K8z1chFesJeCf99QehWJPo

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *