Yadda Take Kasancewa a Kasuwar Canjin Kudaden Waje A yau Alhamis

 

  Yau Alhamis 16/12/2021 

 Yadda farashin Siye da Siyarwa take kasance a kasuwar shinku yanzu haka. 

Best seller Channel 

Farashin Canjin Kudin Kasashen Waje a yau Alhamis Daga Kasuwar Wapa kano.

Best seller Channel 

1. Dollar zuwa Naira

Siya = 571 / Siyarwa = 573

2. Pounds zuwa Naira 

Siya = 748 / Siyarwa = 751

3. Pounds Polyma zuwa Naira

Siye = 730 / Siyarwa = 745

4. Yuro zuwa Naira 

Siye = 630 / Siyarwa = 634

5. Riyals zuwa Naira

Siye = 148 / Siyarwa = 151

6. CFA Zuwa Naira

Siya = 960 / Siyarwa = 965

7. Yan Zuwa Naira 

Siye = 77 / Siyarwa = 81

Best Seller Channel 

Wannan shine yadda take kasance a kasuwar Canjin kudi (Shinku) a yau Alhamis a Kasuwar Wapa

Farashin yadda ake Siyarwa da yadda ake Siyan Kudaden Kasashen Waje Kenan. 

Karku manta da Cewar a kowane lokacin farashin zai Iya hawa ko sauka. 

0802840492

Don neman Karin bayani

Best seller Channel

Slide Up
x