Yadda Take Kasancewa a Kasuwar Canjin Kudaden Waje A yau Juma a

  Yau Juma a 10/12/2021 


 Yadda farashin Siye da Siyarwa yadda take kasance a kasuwar shinku yanzu haka. 

Best seller Channel

Farashin Canjin Kudin Kasashen Waje a yau Juma a Daga Kasuwar Wapa kano.

Best seller Channel 

1. Dollar zuwa Naira

Siya = 571 / Siyarwa = 575

2. Pounds zuwa Naira 

Siya = 756 / Siyarwa = 761

3. Pounds Polyma zuwa Naira

Siye = 730 / Siyarwa = 745

4. Yuro zuwa Naira 

Siye = 531 / Siyarwa = 641

5. Riyals zuwa Naira

Siye = 149 / Siyarwa = 152

6. CFA Zuwa Naira

Siya = 956 / Siyarwa = 961

7. Yan Zuwa Naira 

Siye = 79 / Siyarwa = 86

Wannan shine yadda take kasance a kasuwar Canjin kudi (Shinku) a yau Juma a a Kasuwar Wapa

Farashin yadda ake Siyarwa da yadda ake Siyan Kudaden Kasashen Waje Kenan. 

Karku manta da Cewar a kowane lokacin farashin zai Iya hawa ko sauka. 

0802840492

Don neman Karin bayani

Best seller Channel