Yau Lahadi 19/12/2021
Yadda farashin Siye da Siyarwa yadda take kasance a kasuwar shinku yanzu haka.
Best Seller Channel
Best seller Channel
Farashin Canjin Kudin Kasashen Waje a yau Lahadi Daga Kasuwar Wapa kano.
Best seller Channel
1. Dollar zuwa Naira
Siya = 569 / Siyarwa = 571
2. Pounds zuwa Naira
Siya = 756 / Siyarwa = 761
3. Pounds Polyma zuwa Naira
Siye = 730 / Siyarwa = 745
4. Yuro zuwa Naira
Siye = 629 / Siyarwa = 640
5. Riyals zuwa Naira
Siye = 147 / Siyarwa = 151
6. CFA Zuwa Naira
Siya = 9569/ Siyarwa = 971
7. Yan Zuwa Naira
Siye = 77 / Siyarwa = 84
Wannan shine yadda take kasance a kasuwar Canjin kudi (Shinku) a yau Lahadi Kasuwar Wapa
Farashin yadda ake Siyarwa da yadda ake Siyan Kudaden Kasashen Waje Kenan.
Karku manta da Cewar a kowane lokacin farashin zai Iya hawa ko sauka.
0802840492
Don neman Karin bayani
Best seller Channel