Yadda Take Kasancewa a Kasuwar Canjin Kudaden Waje A yau Litinin

 

  Yau Litinin 27/12/2021 

Yadda farashin Siye da Siyarwa yadda take kasance a kasuwar shinku yanzu haka. 

 Best Seller Channel 

Best seller Channel

Farashin Canjin Kudin Kasashen Waje a yau Litinin Daga Kasuwar Wapa kano.

Best seller Channel 

1. Dollar zuwa Naira

Siya = 566 / Siyarwa = 569

2. Pounds zuwa Naira 

Siya = 747 / Siyarwa = 750

3. Pounds Polyma zuwa Naira

Siye =  / Siyarwa = 

4. Yuro zuwa Naira 

Siye = 625 / Siyarwa = 629

5. Riyals zuwa Naira

Siye = 148 / Siyarwa = 159

6. CFA Zuwa Naira

Siya = 948/ Siyarwa = 955

7. Yan Zuwa Naira 

Siye = 72 / Siyarwa = 75

Wannan shine yadda take kasance a kasuwar Canjin kudi (Shinku) a yau Litinin Kasuwar Wapa

Best Seller Channel 

Farashin yadda ake Siyarwa da yadda ake Siyan Kudaden Kasashen Waje Kenan. 

Karku manta da Cewar a kowane lokacin farashin zai Iya hawa ko sauka. 

0802840492

Don neman Karin bayani

Best seller Channel

Slide Up
x