Yadda Yan Masana antar Kannywood suka gudanar da gagarumin bikin karrama jarumi Ali Nuhu a matsayin sabon shugaban Hukumar Fina-Finai ta Najeriya.
An gudanar da bikin ne a dakin taro na The Afficent dake jihar Kano, manya da kananan Jarumai da mawaka masu Bada Umarni Masu daukar nauyi, da kusan ahalin yan masanaβanta ta Kannywood sun fito don taya sarki Ali Nuhu murna.
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai ππ
https://chat.whatsapp.com/H3iC9eVfJI012LJzvCQn5V