An tabbatar da ganin jinjirin watan Zul Hijja na shekarar 1447 a ƙasar Saudi Arabia, wanda hakan ke nuna cewa watan mai alfarma zai fara daga daren yau.
Bisa ga sanarwar, za a gudanar da bikin Babbar Sallah ranar Laraba 27 ga watan Mayun 2026.
Allah ya bamu ikon yin ibadu da ayyukan alheri a waɗannan gwala-gwalan kwanukan ameen summa ameen.
Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835
Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t