Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Tag: Sallah

FB IMG 1779985418984
Kano, Labarai

Ta Leko: Rundunar Yan Sanda Sun Dakatar Da Dukkanin Hawan Sallah A Kano

Posted onMay 28, 2026May 28, 2026

Rundunar yan sanda ta kasa reshen jihar Kano ta ce ta dakatar da yin hawan sallah ga dukkanin masarautun Kano dake karkashin Sarki Aminu Ado …

IMG 161509 27526 1779894932091
Kano, Labarai

Sakon Barka Da Sallah Daga Alh Musa Jidda Ɗan Adalan Mubi Saraki

Posted onMay 27, 2026May 27, 2026

Assalamu Alaikum warahmatullah wabarakatuhu Ni Alhaji Musa Bello Mahmud Jidda, Ɗan Adalan Mubi ina mai miƙa saƙon taya murnar zagayowar wannan babbar Sallah ga al’ummar …

FB IMG 1778588658214
Labarai

Gwamnatin Kano ta bada hutun babbar Sallah ga makarantu a jihar

Posted onMay 20, 2026May 20, 2026

Ma’aikatar Ilimi ta Jihar Kano ta sanar da ranar fara hutun Babbar Sallah ga dukkan makarantun firamare da sakandire na gwamnati da masu zaman kansu …

IMG 182819 17526 1779038905515
Labarai

Ƙasar Saudiyya ta tabbatar da ganin jinjirin watan Zul Hijja na shekarar 1447 a ƙasar

Posted onMay 17, 2026May 17, 2026

An tabbatar da ganin jinjirin watan Zul Hijja na shekarar 1447 a ƙasar Saudi Arabia, wanda hakan ke nuna cewa watan mai alfarma zai fara …

IMG 20260321 WA0191
Ayyukan Jin 'Kai, Labarai

Ƙungiyar KHZ Foundation ta tallafawa iyayen marayu da masu buƙata ta musamman su 40 da tallafin kuɗi a Kano

Posted onMarch 21, 2026March 21, 2026

Ƙungiyar KHZ Foundation ta baiwa iyayen marayu da masu buƙata ta musamman su 40 tallafin kuɗi a KanoƘungiyar mu haɗa zumunci da ke rajin tallafa …

IMG 171618 20326 1774023599813
Labarai, Musulunci

Sakon Barka da Sallah daga Alh Musa Jidda Dan Adalan Mubi Saraki

Posted onMarch 20, 2026March 20, 2026

Alh Musa Jidda Dan Adalan Mubi Saraki ya taya al’ummar musulmi murnar kammala azumi lafiya da murnar karamar Sallah Dan Adala ya ƙara da cewa …

IMG 150955 20326 1774015818739
Labarai

Alh Murtala Sule Garo ya taya Musulmi murnar barka da sallah 

Posted onMarch 20, 2026March 20, 2026

Tsohon Dan Takarar mataimakin gwamna a jam’iyyar APC a shekarar 2023, Murtala Sule Garo, ya taya al’ummar Musulmi barka da sallah. Garo ya bayyana hakan …

FB IMG 1770829573772
Gwamnatin Nijeriya, Labarai

Gwamnatin Najeriya Ta Ayyana Ranakun Hutun Sallah Karama A Faɗin Ƙasar

Posted onMarch 17, 2026March 17, 2026

Gwamnatin Tarayya ta ayyana ranakun Alhamis 19 ga Maris da Juma’a 20 ga Maris, 2026 a matsayin hutu domin bikin sallah karama, wanda ke nuna …

IMG 010952 17326 1773706217280
Kano, Labarai

Gwamnatin Kano Ta Ƙaryata Jita-jitar Cewar Sarki Sanusi Ne Zai Jagoranci Hawan Sallah

Posted onMarch 17, 2026March 17, 2026

Gwamnatin Jihar Kano ta yi watsi da jita-jitar da ke yawo a wasu kafafen yaɗa labarai da kuma shafukan sada zumunta da ke iƙirarin cewa …

IMG 213938 03625 1748983190189
Labarai, Police

Rundunar Ƴan Sandan Kano Ta Haramta Hawan Sallah A Jihar

Posted onJune 3, 2025June 3, 2025

Rundunar ƴansandan jihar Kano tare da hadin gwiwar sauran hukumomin tsaro a jihar sun ɗauki matakin haramta bukukuwan hawan salla a Kano. Cikin wata sanarwa …

IMG 20250330 084334
Labarai, Ramadan kareem

Alh Murtala Sule Garo Ya Taya Al’ummar Musulmi Murnar ƙaramar Sallah

Posted onMarch 30, 2025March 30, 2025

Tsohon dan takarar mataimakin gwamnan jihar Kano a jam’iyyar APC, Alhaji Murtala Sule Garo, ya taya daukacin al’ummar Musulmi murnar bikin Karamar Sallah. A cikin …

FB IMG 1743166084488
Labarai, Police

Rundunar Yan Sandan sun soke hawan sallah a kano a bana

Posted onMarch 28, 2025March 28, 2025

Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta haramta gudanar da hawan Sallah Mai magana da yawun rundunar SP Abdullahi Haruna Kiyawa ya sanar da haka a …

FB IMG 1742320893164
Gwamnatin Nijeriya, Lafiya

Gwamnatin Najeriya Ta Ayyana Ranakun Hutun sallah ƙarama

Posted onMarch 26, 2025March 26, 2025

Gwamnatin Tarayya ta ayyana Litinin, 31 ga Maris, da Talata, 1 ga Afrilu, a matsayin ranakun hutu domin bukukuwan Sallah Ƙarama Ministan Cikin Gida, Olubunmi …

Screenshot 20240312 221118 com.facebook.katana edit 2751549873537
Hukumar Hisba, Labarai

Hukumar Hisbah Ta Fitar Da Kaidoji Ga Masu Gidajen Wasanni Da Za Su Kiyaye A Lokutan Bukukuwan Sallah A Kano

Posted onApril 8, 2024April 8, 2024

Hukumar Hisbah Ta Fitar Da Kaidoji Ga Masu Gidajen Wasanni Da Za Su Kiyaye A Lokutan Bukukuwan Sallah A Kano 1 Ba’a Yarda Da Shigar …

FB IMG 1710375660100
Gwamnatin Nijeriya, Labarai

Gwamnatin Tarayya Ta Ayyana Ranakun Hutun Ƙaramar Sallah a bana

Posted onApril 8, 2024April 8, 2024

Gwamnatin Tarayya ta ayyana ranar Talata da Laraba mai zuwa a matsayin ranakun hutu domin gudanar da bukukuwan Sallah karama. Ministan Harkokin Cikin Gida, Olubunmi …

© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab