Alfijr ta rawaito Rundunar ‘yan sandan Jihar Kano a Nijeriya ta kama wasu da ake zargi da satar alluna 28 da ake yi wa kabari shaida da su a makabarta.

Rundunar ta fadi hakan ne a sanarwar da ta fitar da ke dauke da jerin nasarorin da ta cimma cikin kwana 12 da suka wuce.
A tattaunawar su da ɗaya daga cikin ɓarayin yace “Ina shiga Maƙabarta nayi satar Allunan Kabari da ƙarfe 03:00am na dare”- inji wannan matashin.

Ya kara da cewar idan ya sayar yana amfani da kuɗin wajen sayen abincin da zaici da kuma Taba Sigari
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
Facebook. Alfijr Labarai
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇
https://chat.whatsapp.com/GdLiqZyHuSz5NhjdGoGRGZ
Allah ya da da Tina Asirinku barayin maqabarta