
Alfijr ta rawaito Shahararriyar jarumar Nollywood Jaruma Mercy Aigbe ta bayyana cewa ta musulunta yayin da ta bayyana sunanta na Musulunci a wata lacca/ addu’o’i na musamman da ita da mijinta suka shirya a watan Ramadan.
Kazeem Adeoti, ranar Asabar. A cikin faifan bidiyon da ta fito ranar Lahadi, ta ce, “Insha Allahu, sabon sunana Hajia Meenah Mercy Adeoti. Meenah.”
Allah ya taimaki musulunci da musulmi ameen.

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
Facebook. Alfijr Labarai
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇