Labaran Ƙarya Ne Maganar Rage Darajar Naira – inji CBN

Alfijr ta rawaito Babban Bankin Najeriya CBN ya karyata wani rahoto da wata jarida ta kasa ta wallafa na cewa ya rage darajar Naira zuwa N631 kan kowacce dala a farashin gwamnati.

Babban bankin ya bayyana hakan ne a wani sako da ya wallafa a shafinsa na twitter ranar Alhamis.

Cikakken bayani na nan tafe…

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu aFacebook. Alfijr Labarai YouTube. Best Seller ChannelTwitter. @MusabestsellerInstagram. @musa_bestsellerKo a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇https://chat.whatsapp.com/GdLiqZyHuSz5NhjdGoGRGZ

One Reply to “Labaran Ƙarya Ne Maganar Rage Darajar Naira – inji CBN”

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *