Alfijr ta rawaito Babban Bankin Najeriya CBN ya karyata wani rahoto da wata jarida ta kasa ta wallafa na cewa ya rage darajar Naira zuwa N631 kan kowacce dala a farashin gwamnati.

Babban bankin ya bayyana hakan ne a wani sako da ya wallafa a shafinsa na twitter ranar Alhamis.
Cikakken bayani na nan tafe…
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu aFacebook. Alfijr Labarai YouTube. Best Seller ChannelTwitter. @MusabestsellerInstagram. @musa_bestsellerKo a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇https://chat.whatsapp.com/GdLiqZyHuSz5NhjdGoGRGZ
Allah yasa haka