Alh Bashir Mai Unguwar Jan Bulo Na Gayyatarku Ɗaurin Auren Yayansa

Alfijir Labarai na Gayyatar ku Ɗaurin Auren Ƴaƴan Alh Bashir Mai Unguwar Jan Bulo.

Ango Nasib Bashir da Amaryarsa Amina Nazir Kankarofi

Ango Muhd Ibrahim da Amaryarsa Halima Bashir

Za a daura wannan Auren ranar asabar 17/6/23

Lokaci karfe 11:00

Wajen Ɗaurin Auren Yahaya Gusau Masallacin Muhd Bello Kankarofi dake kano.

Allah ya Sanya alkhairi ya bada zaman lafiya ameen.

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

Facebook. Alfijir Labarai

YouTube. Best Seller Channel

Twitter. @Musabestseller

Instagram. @musa_bestseller

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇https://chat.whatsapp.com/GdLiqZyHuSz5NhjdGoGRGZ

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *