Wani mai suna Markus Dali mazaunin Sina Kwande a karamar hukumar Michika a jihar Adamawa ya rasa ransa yayin da ya ke kokarin rabon faɗa …
Category: Al Ajabi
Wani matukin jirgin saman Turkish Airlines ya mutu bayan ya yi rashin lafiya a jirginsa da ya taso daga Seattle da ke gabar tekun arewa …
Daga Aminu Bala Madobi Wanda yayi unguwar zomancin akuyar lokacin da yazo zaro ‘ya’yan awakin, fita yayi aguje sakamakon ganin abinda bai saba gani ba. …
Malama Rebecca Joynes ta yi lalata da ɗalibanta maza guda biyu Alfijir labarai ta rawaito wata kotu a birnin Manchester ta samu wata malamar makaranta …
Ana tuhumar mahaifiyar yarinyar nan mai shekara shida da ta ɓata a Afirka ta Kudu da laifi fatauci da garkuwa da diyarta. Alfijir labarai ta …
Daga Aminu Bala Madobi Tsohon Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II, ya fashe da kuka a lokacin da ya ke jawabi a wurin taron karrama marigayi …
Tsohon Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari, ya bayyana cewa ba su tafiyar da gwamnatin sa cikin rufa-rufa ko wata ƙumbiya-ƙumbiyar da aka riƙa ɓoye ayyukan gwamnati …
Wani dalibin makarantar Sheikh Kamaldeen Arabic School, Ilọrin, mai shekaru 22, mai suna Alfa Musa, ya kashe kansa. Alfijir labarai ta rawaito marigayin an same …
Amma Cikin yardar Allah Obianuju Anthonia Ibeanu ya yi murna da samun haihuwa jarirai tara, mata 6 da maza 3. Alfijir labarai ta rawaito Cif …
Farfesa Aminu Mohammed Dorayi mashahurin masanin ilimi, dattijon arziki,kuma fitaccen a Jami’ar Ahmadu Bello Zariya (ABU) kuma farfesa a fannin Chemistry. Ya kasance tsohon shugaban …
Daga Aminu Bala Madobi Mazauna garin Yenegoa na jihar Bayelsa da dama sun bankara tare da kutsawa wani rumbun ajiyar kayan rage radadi, inda suka …
Daga Aminu Bala Madobi Ma’aikatan gwamnatin jihar Oyo sun kulle kofar shiga sakatariyar jihar, inda suka dage da yin magana da gwamna Seyi Makinde kan …
Wasu da ake kyautata zaton ‘yan bindiga sun yi garkuwa da wani shahararren boka ɗan asalin jihar Anambra, mai suna Chinedu Nwangwu a ɗaya daga …
Masu iya magana sun ce ‘Dare daya Allah kan yi Bature”kamar yadda hakan ta faru ga wata ’yar karamar yarinya da ta je sayen burodi …
Wani matashi mai suna Hamman Joda Isa ya auri wata baturiya da a ke kira Diana Maria Lugunborg, an dai sha shagalin bikin masoyan ne …
Matashiyar ta yi alkwarin ba duk namijin da ya yi nasarar mallakarta gida da mota, da kudi naira miliyan 50 Alfijir Labarai ta rawaito budurwar …
Wani ɗan Najeriya da ya yi aure shekara 12, ya koka kan yadda matarsa ke yi da shi Alfijir Labarai ta rawaito Sakamakon rashin siyan …
Alfijir Labarai ta rawaito wani mutumin da ya tsinci kuɗi naira miliyan goma sha shida a hukumar jin dadin alhazzai ta jihar Kano, an masa …
Alfijir Labarai na Gayyatar ku Ɗaurin Auren Ƴaƴan Alh Bashir Mai Unguwar Jan Bulo. Ango Nasib Bashir da Amaryarsa Amina Nazir Kankarofi Ango Muhd Ibrahim …
Alfijr ta rawaito Kotun Majistire da ke zamanta a harabar gidan Murtala dake Kano, ta bai wa wani magidanci Isyaku Shu’aibu da ke unguwar Ja’en …