Wasu Masallata sun rasa rayukansu ta dalilin ruftawar wane sashe na ginin Babban Masallacin Kofar Fadar Sarkin Zazzau dake Zaria a yayin da suke gabatar da sallar La’asar.
Alfijir Labarai ta rawaito wani Ganau ya bayyana cewar, Linta biyu ne manya na tsakiyar babban Masallacin suka balle suka fado kan masu Sallar La’sar.
Mutane da dama sun rasu, har zuwa yanzu ana cigaba da tsakulo mutanen da ginin ya danne.
Muna Addu’ar Allah ya jikan wa ‘yanda suka rasu, Allah ya bawa wadanda suka jikkata lafiya.
Masallacin Zazzau
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
Facebook. Alfijir Labarai
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai 👇
https://chat.whatsapp.com/Jmw5CBsPV6H3DbSgnlFUHM