Allah ya yi wa shahararriyar Jarumar Fim Hajiya Binta Ola Rasuwa
Ta rasu da tsakar daren ranar Talata a gidanta dake Sabuwar unguwa kofar Kaura, jihar Katsina.
Rasuwar tata tazo ne bayan kammala shirye shiryen taron Maulud da za ta gudanar yau Laraba a gidanta.
Anyi yi jana’izar ta yau Laraba da safe a gidanta dake santar dake kallon Chake Supermarket a garin Katsina.
Jarumar ta yi fice musamman a shirin ‘Dadin Kowa’ mai dogon zango na tashar Arewa24 da kuma wasu fina-finan Hausa.

Allah jikanta da rahma Annabi ya san da zuwanta.
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai 👇
https://chat.whatsapp.com/FNim39ly65N2CzcTt8FgWb