Kamfanin Chiroma Tours Ltd yayi fice wajen shiryawa matafiya kasashen duniya kyakkyawar visa da ingantaccen masauki a duk inda suka tsinci kansu a duniya, kama masu yawon buÉ—e ido, É—alibai, masu neman lafiya ko kuma masu kasuwanci.
Hakazalika kamfanin yayi fice wajen shirya tafiya aikin Umrah ko aikin Hajji.
Kamfani ya tanadi masauki na alfarma kamar 5 star hotel a makka da 4 star a madina, ma ana dukkan masaukin na kusa da harami ko masallacin Annabi.
Kamfanin Chiroma Tours Ltd ya tanadar da tsari na masu karamin karfi, da kuma tsarin masu ido da kwalli, dukkan su cikin aminci.
Yanzu haka an fara biyan Umarar azumi da aikin hajji a kamfanin, babu gara babu zago.
Tuntube daÉ—in gushi, Chiroma Tours ya bada damar yin adashin gata ga mara karfi, domin cikar burinsu.
Kamfanin yana nan a Kano kan titin zuwa filin jirgin sama, daura da mahadar Ahmadiyya.
Domin neman karin bayani ko tanadin taka kujerar a iya neman mu kan wadannan lambobin.
08060801990
08060881990
07020701990
08065462171
08035881912
Ko kuma adireshin email a chiromatours@gmail.com
For More information you can join us on
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
Group Whatsapp Alfijir Labarai 👇
https://chat.whatsapp.com/FNim39ly65N2CzcTt8FgWb