Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Tag: Hajji

IMG 221521 09226 1770671737238
Labarai, NAHCON

Da Ɗumi-Ɗuminsa: Shugaban hukumar NAHCON, Sheikh Abdullahi Saleh Pakistan ya ajiye mukaminsa.

Posted onFebruary 9, 2026February 9, 2026

Shugaban hukumar alhazai ta kasa (NAHCON), Sheikh Abdullahi Saleh Pakistan ya ajiye mukaminsa. Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa na ya rabawa menema labarai …

best seller i
Labarai, NAHCON

Ta Sake Faruwa: Hukumar NAHCON ta rage kudin kujerar aikin hajjin 2026

Posted onNovember 10, 2025November 10, 2025

Shugaban hukumar NAHCON Kula da aikin hajji ta Nigeria  Farfesa Abdullahi Saleh Pakistan ya bayyana cewa hukumar ta rage kudin aikin hajjin bana, inda ya …

FB IMG 1754600090124
Labarai, Saudiyya

Shugaba Tinubu ya bada umarnin rage kudin aikin Hajjin shekarar 2026

Posted onOctober 7, 2025October 7, 2025

Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya umarci hukumar kula da aikin hajji ta Ƙasa (NAHCON) da ta sake rage kuɗin aikin Hajjin shekara ta 2026 …

FB IMG 1758462740280
Labarai, NAHCON

NAHCON ta ce ta rage kuɗin aikin Hajji duk da zarge-zargen cin hanci da ake wa hukumar

Posted onSeptember 21, 2025September 21, 2025

Shugaban Hukumar Aikin Hajji ta Ƙasa (NAHCON), Farfesa Abdullahi Saleh Usman, ya ce hukumar ta samu nasarar rage kuɗin aikin Hajji ta hanyar samun rangwame …

FB IMG 1739204763534
Labarai, NAHCON

Shugaban NAHCON ya musanta zarge-zargen soke wata yarjejeniya a aikin Hajin Baba

Posted onFebruary 10, 2025February 10, 2025

Shugaban Hukumar Alhazai ta Ƙasa (NAHCON), Farfesa Abdullahi Saleh Usman, ya ƙaryata rahoton dake cewa ya soke yarjejeniyar hidimomin alhazai da wasu kamfanoni na Saudi …

Danpaffa
Kano, Labarai

Hukumar Alhazai ta sanar da kuɗin da maniyyata za su fara biya don aikin Hajjin badi a Kano

Posted onOctober 8, 2024October 8, 2024

Hukumar Jin Dadi da Walwalar Alhazai ta jihar Kano ta sanar da Naira Miliyan 8.4 a matsayin wani ɓangare na kuɗin aikin Hajjin baɗi da …

FB IMG 1724882291046
Labarai, Saudiyya

Da Dumi-Duminsa! Jigilar Aikin Hajji Da Umara Za Ta Koma Hannun Ƴan Kasuwa a Najeriya,

Posted onAugust 28, 2024August 28, 2024

Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya sauke shugaban hukumar alhazai ta Najeriya bayan koke-koke kan yadda aikin hajjin 2024 ya gudana Hukumomi a Najeriya na dab …

FB IMG 1723984189175
EFCC, Labarai

Tarin Kudaden Da EFCC ta Kwato Daga Hannun Shugaban Hukumar Alhazai Na Ƙasa Da Sakatarenta

Posted onAugust 18, 2024August 18, 2024

Shugaban hukumar alhazai ta kasa NAHCON Jalal Arabi da sakataren hukumar Abdullahi Kontagora a halin yanzu suna hannun hukumar yaki da yiwa tattalin arzikin kasa …

FB IMG 1723737966402
EFCC, Labarai

Wata Sabuwar! EFCC Ta Tsare Shugaban Hukumar Alhazai ta Kasa Tare Da Sakataren Hukumar

Posted onAugust 15, 2024August 15, 2024

Daga Aminu Bala Madobi Hukumar EFCC ta tsare shugaban hukumar Hajji ta Kasa, Malam Jalal Arabi da sakataren hukumar  Abdullahi Kontagora sakamakon zarginsu da almundahana …

FB IMG 1722419670226
EFCC, Labarai

EFCC Ta Gayyaci Shugaban NAHCON Kan Kashe Naira Biliyan 90 A Aikin Hajjin 2024

Posted onJuly 31, 2024July 31, 2024

EFCC ta gayyaci Arabi don bincikar yadda NAHCON ta kashe Naira biliyan 90 a Hajjin bana. Alfijir labarai ta ruwaito hukumar Yaƙi da Masu Yi …

FB IMG 1711602535433 edit 2871934040186
Gwamnatin Nijeriya, Kotu

Budaddiyar Zuwa Ga Shugaba Tinubu Da Mataimakinsa Kan Hajjin Bana Daga Sheikh Kabiru Gombe

Posted onMarch 28, 2024March 28, 2024

Lokacin nuna mun zaɓi ‘Muslim-Muslim Tiket’ ya yi Fitaccen malami Sheikh Kabiru Gombe ya yi kira ga shugaban Kasa Bola Tinubu da mataimakinsa Kashim Shettima, …

no phone
Al amuran Yau Da Kullum, Labarai

KAMFANIN ZIRGA-ZIRGAR JIRAGEN SAMA NA CHIROMA TOURS LTD YA YI MUKU TANADI NA MUSAMMAN

Posted onOctober 5, 2023October 5, 2023

Kamfanin Chiroma Tours Ltd yayi fice wajen shiryawa matafiya kasashen duniya kyakkyawar visa da ingantaccen masauki a duk inda suka tsinci kansu a duniya, kama …

Labarai

Jihar Kano Ta Samu Gurabe Masu Tsoka A Aikin Hajjin Bana

Posted onFebruary 4, 2023February 6, 2023

Alfijr ta rawaito hukumar Alhazai ta Ƙasa, NAHCON ta baiwa Jihar Kano gurbin alhazai dubu 5902 domin zuwa aikin Hajjin bana, 2023. Muhammad Abba Dambatta …

© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab