Yan Najeriya da dama sun soki Gwamna Babajide Sanwo-Olu na jihar Legas kan ware makudan kudade don siyan turare da fanka a gwamnatinsa.
Alfijir Labarai ta rawaito Gwamna Sanwo-Olu ya ware miliyan 7.5 don sauya turaren da ke ofishinsa da kuma biliyan uku na siyan fanka a ofishin mataimakinsa, Hamzat Obafemi.
Sauran sun hada da ware miliyan 440 na siyan motocin alfarma a ofishin shugaban ma’a’ikatansa.
Har ila yau, ofishin ya samu amincewar miliyan 18 don samar da kaji dubu biyu ga kananan hukumomi da ke jihar da unguwanni. Hakazalika Sanwo ya ware miliyan 152 don gyaran ruwa a fadar mai martaba Oba na Legas.
Legit
Domin Kallon Shirin FATAKE Mai Dogon Zango Season 1 Da Kuma CIgaba Da Kallon Season 2, Danna wannan Link din👇
https://youtube.com/@ukentertainmentkano?si=PPtuxJz76OuNP_oI
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H47OrRBUPHYEeNqV0vwlQp