Barayi Sun Balle Kofar Masallacin Masjidus Sahaba Dake Katsina, Inda Suka Sace Muhimman Kayayyakin Amfani Dake Cikinsa
Alfijir labarai ta ruwaito an wayi gari a safiyar yau Litinin wasu barayi marasa tsoron Allah sun balle kofar masallacin Masjidus Sahaba sun shiga, sun kuma sace ‘inverter’ da amon kayan sauti na kiran sallah da wasu kayayyakin amfani a masallacin dake unguwar Tudun-Ka-Tsira a cikin birnin Katsina.
Jama a sun yi dafifi a bakin masallacin in da kowa yake mamaki da fadin Albarkacin bakinsa.
Allah ya shiga tsakanin nagari da mugu ameen.
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇
https://chat.whatsapp.com/ELQRQyq1zGn7zpAVP8DwNj