Al’ummar Ƙauyen Matusgi da ke Talatar Mafara a jihar Zamfara sunyi nasarar hallaka ‘yan bindiga 37
Alfijir Labarai ta rawaito lamarin ya faru ne bayan da mazauna kauyen suka yi artabu da wasu ‘yan bindiga da suka mamaye ƙauyen da nufin yin garkuwa da mutanen.
Tuni dai mutanen garin suka ce ba zasu yarda ba duk abinda zai faru sai dai ya faru, inda al’ummar ƙauyen suka yi dafifi tare da samun nasarar cimma ‘yan ta’addan bayan artabun da suka yi.
Domin samun sauran shirye shiryenmu zaku iya biyo mu ta wannan shafukan👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇
https://chat.whatsapp.com/ELQRQyq1zGn7zpAVP8DwNj