Banki hadadar kudade ta Opay tana sanar da kostominta cewa, daga ranar 9 ga Satumba, 2024, kostominsu zasu biya Naira 50 na lokaci daya kacal.
Sanarwar tace….
“Ya ku abokan ciniki masu kima, da fatan za a sanar da ku cewa daga ranar 9 ga Satumba, 2024, za a biya Naira 50 kan duk wata mu’amalar kuÉ—i da ta kai N10,000 zuwa sama a cikin asusun ku na sirri ko na kasuwanci bisa bin ka’idojin Ma’aikatar Harajin Cikin Gida ta Tarayya.
Sanarwar ta kara da cewa, “Yana da kyau a lura cewa OPay ba ya cin gajiyar wadannan kudade ta kowace hanya, Domin kudaden za’a mika su Ga Gwamnatin tarayya gaba É—aya.”
Domin samun sauran shirye shiryenmu zaku iya biyo mu ta wannan shafukan👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇
https://chat.whatsapp.com/ELQRQyq1zGn7zpAVP8DwNj