Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Tag: Haraji

IMG 121214 01126 1767265950186
Labarai, Nijeriya

Fashi Barnar Aiki: Sabuwar Hukumar Tara Haraji ta Ƙasa Ta Fara Aiki

Posted onJanuary 1, 2026January 1, 2026

Sabuwar Hukumar Haraji ta Ƙasa, Nigeria Revenue Service (NRS), ta fara aiki a hukumance a wannan rana ta farko a sabuwar shekara ta 2026, inda …

IMG 173316 231225 1766507606211
Gwamnatin Nijeriya, Labarai

Tsohon Shugaban FIRS Ya Nemi a Soke Dokar Haraji da Aka Buga

Posted onDecember 23, 2025December 23, 2025

Tsohon Shugaban Hukumar Tarayya ta Karɓar Haraji (FIRS), Mista Muhammad Nami, ya yi Allah-wadai da wani abin da ake zargin gyara ba bisa ka’ida ba …

Gwamnoni
Labarai, Nijeriya

Gwamnonin Nijeriya sun nemi a sake zama a kan kudirorin haraji

Posted onDecember 23, 2024December 23, 2024

Gwamnan Jihar Oyo, Seyi Makinde, ya bayyana cewa gwamnoni 36 na jihohin kasar nan sun nemi a kara tattaunawa kan kudirorin gyaran haraji na Shugaba …

Barau
Labarai, Majalisar Dattijai

Labari Mai Dadi: Majalisar dattawan Najeriya ta dakatar da ƙudirin cigaba da dokar haraji

Posted onDecember 4, 2024December 4, 2024

Mataimakin shugaban majalisar dattawan Najeriya, Barau Jibrin ne ya sanar da hakan lokacin zaman majalisar na ranar Laraba. Sanata Barau ya ce an umarci kwamitin …

IMG 20241203 WA2104
Labarai, Majalisar Wakilai

Yadda Majalisar Wakilai Ta Kaure Da Hayaniya Kan Kudirin Gyaran Haraji.

Posted onDecember 3, 2024December 3, 2024

Daga Aminu Bala Madobi A Yau Talata, Zauren Majalisar Wakilai ya runcabe da cece-kuce da fadi-in-fada a lokacin da dan majalisar Wakilai daga jihar Ekiti, …

FB IMG 1733225580033
Labarai, Majalisar Kano

Majalisar Dokokin  Jihar Kano Ta Nuna Kin  Amincewa Da Dokar Sake Fasalin Haraji

Posted onDecember 3, 2024December 3, 2024

Majalisar Dokokin Jihar Kano ta yi watsi da kudirin gyaran haraji da majalisar dokokin kasa ke nazari akai a halin yanzu. An dauki wannan matakin …

Abuja
Abuja, Labarai

An Yanka Ta Tashi: Mai maganin gargajiya ya raunata kansa yayin gwajin maganin bindiga a Abuja

Posted onDecember 1, 2024December 1, 2024

Wani mai maganin gargajiya mai suna Ismail Usman ya samu raunin harbin bindiga yayin da yake gwada laya mai kare harbi a unguwar Kuchibiyi, karamar …

FB IMG 1733039078809
Gwamnatin Kano, Labarai

Dokar haraji: Gwamnan Kano ya zauna da yan majalisar wakilai na Kano

Posted onDecember 1, 2024December 1, 2024

Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya jagoranci zama na musamman tare da wasu daga cikin yan majalisar wakilai ta kasa da suka fito daga …

Zulum
Arewa, Labarai

Zamu haɗa kai da sauran gwamnonin Arewa da yan majalisu domin yakar ƙudirin dokar sabon haraji – In ji Gwamna Zulum

Posted onNovember 29, 2024November 29, 2024

Gwamnan Jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya bayyana cewa gwamnatinsa tare da goyon bayan sauran gwamnonin Arewa za su hada kai da ‘yan majalisun …

FB IMG 1729698661292
Labarai, Shugaba Tinubu

Shugaban Najeriya ya sake magantuwa a kan ƙudurin gyaran haraji da ya kai majasa

Posted onNovember 1, 2024November 1, 2024

Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya ce ba zai janye ƙudurin dokar gyaran haraji daga gaban majalisar dokokin ƙasar ba, duk kuwa irin irin ce-ce-ku-cen da …

Opay
Labarai

Hukumar Haraji Ta Najeriya Ta Sanya Caji Ga Wani Adadin Tura Kudi Daga Bankin Opay

Posted onSeptember 7, 2024September 7, 2024

Banki hadadar kudade ta Opay tana sanar da kostominta cewa, daga ranar 9 ga Satumba, 2024, kostominsu zasu biya Naira 50 na lokaci daya kacal. …

Bill Gate
Labarai, Nijeriya

Hamshakin Attajiri Bill Gates Yayi Martani kan Yadda Ake Biyan Haraji A Najeriya

Posted onSeptember 4, 2024September 4, 2024

“A tsawon lokaci, akwai shirye-shirye ga Nijeriya da za ta saka kuɗaɗe a harkar gwamnati fiye da yadda take yi a yau.  Alfijir Labarai ta …

FB IMG 1715518896576
Gwamnatin Nijeriya, Labarai

Sanata Ndumi Ya Caccaki Sabon Shirin Debarwa Yan Najeriya Harajin Internet

Posted onMay 12, 2024May 12, 2024

Sai An samar da hanyoyin Samun Kuɗaɗen Shiga Ga Yan Najeriya kafin Mu Amince da Sabon Harajin intanet da Babban bankin Najeriya Ya ɓullo dashi. …

© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab