Daga Aminu Bala Madobi Rahotanni masu ƙarfi da Jaridar Alfijir Labarai ta samu sun rawaito cewar korar tsohon Ministan Kuɗi, Wale Edun, ba ta rasa …
Daga Aminu Bala Madobi Rahotanni masu ƙarfi da Jaridar Alfijir Labarai ta samu sun rawaito cewar korar tsohon Ministan Kuɗi, Wale Edun, ba ta rasa …
Daga Rabiu Usman ….Idan anyi mana muyi Zabe, idan ba’a yi ba muyi zaman mu a Gidajen mu. Mazauna Kauyen Sabon Garin Alhazawa dake Cikin …
Shugaban kasa, Bola Tinubu, ya bayar da umarnin girka sama da kyamarori 5,000 a Jihar Filato domin inganta tsaro bayan hare-haren da suka yi sanadin …
Ministan harkokin wajen Najeriya, Ambasada Yusuf Tuggar, ya yi murabus daga mukaminsa domin neman tsayawa takarar gwamnan Jihar Bauchi. An bayyana hakan ne a ranar …
Sanannen Daraktan finafinan masana’antar Kannywood, Malam Aminu Saira, ya koka game da halin taɓarɓarewar al’amura da Nijeriya ta tsinci kanta a ciki musamman a shiyyar …
Ministan wutar lantarki, Adebayo Adelabu, ya nemi afuwar ’yan Najeriya kan yawan katsewar wutar lantarki da ake fuskanta a ƙasar nan. Ya bayyana haka ne …
Daga Aminu Bala Madobi ….Trump ya bukaci firaministan Birtaniya, Keir Starmer, da ya shawarci shugaban Najeriyar da ya dawo gida cikin gaggawa domin tunkarar matsalar …
Kungiyoyin goyon bayan jam’iyyar APC guda dubu ɗaya da ɗari biyar (1,500) da aka yi wa rajista sun amince da marawa shirin Renewed Hope Network …
Daga Aminu Bala Madobi Shugaban ƙasar Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya amince da tura sabbin jakadun Najeriya guda 65 zuwa ƙasashe daban-daban da kuma Zauren …
Daga Aminu Bala Madobi Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya sallami Kayode Egbetokun daga muƙaminsa na Babban Sufeto Janar na ‘Yan Sanda (IGP). Manyan jami’an …
Da yake bayanin nadin lokacin da suka kawo ziyara fadar Sarkin dake Gidan Nassarawa Babban mai tsare tsare na ƙasa da kuma mataimakin Shugaban kula …
Shugaban kasa, Bola Tinubu, zai kai ziyara ta aiki jihar Adamawa ranar Litinin, kasa da sa’o’i 48 bayan irin wannan ziyara da ya kai a …
Daga Aminu Bala Madobi A yayin da Siyasar Kano Ke Cigaba Da Daukan Dumi, Tinubu Ya matsa sai ya gana da Kwankwaso—Sabon salo na siyasar …
Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya shiga ganawar sirri da Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, a fadar shugaban ƙasa da ke Aso Rock Villa, …
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya gudanar da wata ganawar sirri da jagoran jam’iyyar NNPP kuma tsohon gwamnan jihar, Rabiu Musa Kwankwaso, a gidansa …
Kalaman Shugaban Nijeriya Bola Tinubu ke nan kan gwamnan Jihar Kano Abba Kabiru Yusuf a cikin wani sakon taya gwamnan murnar cikarsa shekaru 63, wanda …
Wani babban limanin Coci wato fasto Toye Ebijomore ya yi hasashen cewa Shugaba Bola Ahmed Tinubu zai sanya wa Najeriya sabon suna kafin karewar wa’adin …
Daga Aminu Bala Madobi Fitacciyar ‘yar gwagwarmayar siyasa, Hajia Naja’atu Mohammed, ta fito fili ta bayyana ra’ayinta mai zafi kan halin da Najeriya ke ciki, …
Kungiyar Malaman Jami’o’i ta Ƙasa (ASUU) ta nuna farin ciki bayan gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu ta amince da ƙarin albashi da kashi 40 cikin …