Alfijir Labarai Na Gayyatarku Daurin Auren Zainab (Yar Zainah)

B6

Iyalan Alh Sa’ad Muhammad Yaro Gadon-Kaya

Dana

Marigayi Alh Baban Yaya Hanga

Na farin Cikin Gayyatarku Daurin Auren Yayan su.

Zainab Sa’ad (Yar Zainah)

Da Angonta

Hassan Abdullahi Hanga

Za a Gudanar. Da Wannan Auren

Ranar Lahadi 15th Ga Satumba 2024- 11 Ga Rabi’ul Awwal

Karfe 7:30 Na Dare A Unguwar Gadon-Kaya Layin Sani Gadanya, Masallacin Muhammad Yaro Gidan Alh Sa’ad Yaro.

Wannan Goron Gayyata Ne Ga Kowa Da Kowa, Wanda Bai Sami Damar Halarta Ba Ya Saka Amarya Da Angonta A Addu”a.

Da Fatan Za a Kula Da Barayin Waya Da Na Takarmi.

Domin samun sauran shirye shiryenmu zaku iya biyo mu ta wannan shafukan👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇

https://chat.whatsapp.com/ELQRQyq1zGn7zpAVP8DwNj

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *